Ƙasusuwarsa sun lalace kuma yana nishe-nishe dukkan yini. hannun Allah da nauyi a bisa Dauda kuma ƙarfinsa ya gaza.