ha_tq/psa/31/23.md

215 B

Mene ne Yahweh yake yi wa amintattu masu bin sa?

Yahweh ya tsare amintattu amma yana säka wa masu girman kai.

Wanne sawara ne Dauda ke ba wa waɗanda sun dogara ga Yahweh?

Yace masu ku ƙarfafa kuyi ƙarfi.