ha_tq/psa/31/19.md

207 B

An shirya alherin Allah ma wane ne?

An shirya alherin Yahweh ga wadanda suna girmama shi.

Daga mene ne Yahweh yake ɓoye masu girmama shi?

Ya ɓoye daga makircin mutane kuma daga ta'addancin harsuna.