Dauda ya roƙi Yahweh kada ya bari a wulakantar da shi.
Suna maganar gäba da mai adalci da renin girma da kuma tozartaswa.