ha_tq/psa/31/14.md

300 B

Daga ina ne Dauda ya roki Allah ya ƙubutar da shi?

Ya roƙi Allah ya ƙubutar da shi daga miyagu kuma daga waɗanda suke fafararsa.

Mene ne Dauda ya roƙi Allah ya yi wa bawansa?

Dauda ya roƙi Allah ya sa fuskarsa ta haskaka a kan Dauda, kuma ya cece shi cikin amintaccen alƙawarin Yahweh.