ha_tq/psa/31/10.md

300 B

Don mene ne karfin Dauda ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace?

Karfin sa ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace domin zunubi.

Ta yaya mutane sun amsa wa yanayin Dauda?

Mutane sunyi banza da shi, makwabtansa sun gaji da yanayin sa, kuma wadanda suka gamu da shi a kan hanya sun gudu daga gare shi.