ha_tq/psa/31/08.md

224 B

Ina ne Yahweh ya sa ƙafafun Dauda?

Yahweh ya sa tsawayen Dauda a fili.

Don mene ne Dauda yake son Yahweh yayi masa jinƙai?

Yana son Yahweh yayi masa jinkai domin yana cikin kunci kuma idanunsa sunyi nauyi da azaba.