ha_tq/psa/31/03.md

299 B

Don mene ne Dauda ya roƙi Allah ya shugabance ya kuma bishe shi?

Dauda ya roƙi Allah ya shugabance ya kuma bishe shi domin sunan Yahweh.

Don mene ne Dauda yarda cewa Yahweh zai ƙwato shi daga cikin tarun da suka ɓoye shi?

Yahweh zai ƙwato shi daga cikin tarko domin Yahweh ne mafakarsa.