ha_tq/psa/30/11.md

285 B

Mene ne Yahweh yayi wa Dauda?

Ya juyar da makokinda zuwa farinciki, ya kuma cire masa tsumma ya sanya masa rigar farinciki.

Mene ne zuciyar Dauda mai martaba za tayi?

Zuciyar Dauda za ta yi wa Yahweh waka kuma ba za yayi tsiru ba. zaya bada godiya ga Yahweh Allahnsa har abada.