Mene ne Dauda yace cikin ƙarfin hali?
Dauda yace, "ba zan jijjigu ba."
Mene ne ya faru da Dauda lokacin da Yahweh ya ɓoye fuskarsa?
A lokacin Yahweh ya ɓoye fuskarsa, Dauda na dam'uwa.
Mene ne Dauda ya nema daga wurin Ubangiji?
Dauda ya nemi tagomashi daga wurin Ubangiji.