ha_tq/psa/30/04.md

331 B

Mene ne ya ce wa amintattu suyi don su tuna da zaman tsarkin Yahweh?

An ce wa amintattu suyi wakar yabo ga Yahweh kuma suyi godiya.

Har yaushe tagomashi da fushin Yahweh zai kare?

Fushin Yahweh na lokaci kaɗan ne, amma tagomashinsa na har abada ne.

Mene ne ke faruwa idan kuka ta zo da dare?

Farinciki na zuwa da safe.