ha_tq/psa/30/01.md

317 B

Don mene ne Dauda na daukaka Yahweh?

Ya daukaka Yahweh domin Yahweh ya tã da Dauda sama kuma bai bar makiyan sa suyi farinciki a kan sa ba.

Mene ne Yahweh yayi lokacin da Dauda ya yi kuka domin taimako?

Yahweh ya warkas da Dauda.

Daga ina Yahweh ya tsamo ran Dauda?

Yahweh ya tsamo ran Dauda daga lahira.