ha_tq/psa/28/09.md

127 B

Wane ne Dauda yake son Yahweh ya ceta kuma ya albarkata?

Dauda yana son Yahweh ya cece mutanensa kuma ya albarkaci gadonsa.