ha_tq/psa/28/06.md

369 B

Mene ne Yahweh ya ji?

Yahweh ya ji karar roƙon Dauda.

Wane ne ƙarfi da garkuwan Dauda?

Yahweh ne ƙarfi da garkuwan Dauda.

Zuciyar Dauda na dogara ga wane ne?

Zuciyar Dauda na dogara ga Yahweh kuma yana murna sosai.

Wane ne ƙarfin mutanensa?

Yahweh ne ƙarfin mutanensa.

Wane ne maoɓyar ceto ga shafaffunsa?

Yahweh ne maɓoyar ceton shafaffunsa.