ha_tq/psa/28/01.md

280 B

Ga wane ne Dauda yayi kuka?

Dauda ya yi kuka zuwa ga Yahweh, dutsen sa.

Mene ne zaya faru da Dauda idan Yahweh baya amsa masa ba?

Dauda harɗe da waɗanda ke gangarawa zuwa kabari.

Mene ne Dauda yake so ya ji ƙarar roƙonsa?

Dauda na son Yahweh ya ji ƙarar roƙonsa.