ha_tq/psa/27/09.md

291 B

Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh kada yayi?

Dauda ya roki Yahweh kada ya ɓoye fuskarsa daga gare shi, kada ka buga bawanka cikin fushi, ko ka yashe ko kayi banza da shi.

A wanne yanayi ne Yahweh zaya karbe Dauda?

Yahweh za ya karɓe Dauda koda mahaifinsa ko mahaifiyarsa sun yashe shi.