ha_tq/psa/27/07.md

198 B

Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya yi?

Dauda ya roi Yahweh ya ji muryarsa, yayi masa jinkai, kuma ya amsa masa

Mene ne zuciyar Dauda ke cewa game da Yahweh?

Zuciyar Dauda ta ce "nemi fuskarsa"