Mene ne Yahweh za ya yi wa Dauda a lokacin damuwa?
Yahweh zaya mafakansa, ya boye shi a inuwar rumfarsa, kuma za ya ɗaukaka shi a bisa dutse mai tsawo.
Yaya Dauda zaya ba da yabo ga Yahweh?
Dauda za ya mika hadayu na farinciki, waƙa, kuma ya raina wakkoki ga Yahweh.