ha_tq/psa/27/04.md

162 B

Wanne roko ne Dauda yayi wa Yahweh?

Dauda ya roka domin ya zauna a gidan Yahweh dukkan kwanakin ransa, don ya dubi kyawun Yahweh, ya kuma yi nazari a haikali.