ha_tq/psa/27/02.md

307 B

Mene ne ya faru lokacin da masu aikata mugunta sun taso wa Dauda?

Magabta da maƙiyansa sun yi tuntube suka kuma faɗi.

A cikin wanne yanayi ne Dauda ba zaya ji tsoro ba amma ya zama da ƙarfin hali?

Koda runduna zasu kewaye shi zuciyarsa ba za ti ji tsoro ba kuma ko da yaƙi zai taso gäba da shi.