ha_tq/psa/25/22.md

120 B

Daga mene ne Dauda ya roƙi Allah ya kubutar da Isra'ila?

Ya roƙi Allah ya kubutar da Isra'ila daga dukkan matsifa.