Dauda yace Yahweh ya dubi nawayarsa da kuma wahalarsa, ya gafarta masa zunubansa, kuma ya dubi makiyansa gama suna masa kiyyaya mai zafi.