372 B
372 B
Mene ne Yahweh yake yi wa wadanda ke girmama shi?
Yana basu abokantakarsa kuma yana sanar da alƙawarinsa gare su.
Don mene ne idanun Dauda na bisa kan Yahweh a ko yaushe?
Domin Yahweh zai kubutar da sawayen Dauda daga tarko.
A lokacin da Dauda na nan shi kadai kuma cikin kunci, mene ne ya roki Yahweh?
Dauda ya roki Yahweh ya juya gare shi yayi masa jinƙai.