ha_tq/psa/25/10.md

203 B

Daga mene ne a ke yin hanyoyin Yahweh?

Ana yin su daga amintaccen alkawarin kuma da aikata gaskiya.

Don mene ne Yahweh zai gafarta zunuban Dauda?

Sabili sa sunansa ne Yahweh zai gafarta wa Dauda.