ha_tq/psa/25/08.md

162 B

Mene ne Yahweh yayi domin yana da nagarta da alheri?

Kana koyawa masu zunubi tafarki, yana bi da kamili ga abin da ke dai-dai, kuma yana koya masu hanyoyinsa.