Dauda ya roki Yahweh ya tuna ayyukan tausayinsa kuma amintaccen alkawinsa, amma kada ya yi tunanin zunubansa na kuruciya ko tayarwarsa.