ha_tq/psa/25/01.md

4 lines
131 B
Markdown

# Mene ne Dauda ke rokan Allah?
Dauda ya roki Allah kada ya bashi kunya, kuma kada ya bar abokan gabansa ku yi farinciki a kansa.