Waɗanda ke da hannunwa da zuciya mai tsabta, wanda basu fadar karya, kuma wadanda basu yin rantsuwa domin yin yaudara zasu haura tudun Yahweh kuma su tsaya a wuri mai tsarki.