Yahweh na mulki bisa al'ummai.
Dukkan masu gangarawa zuwa turbaya, wadanda baza su adana ran su ba, zasu durkusa gabansa.