ha_tq/psa/22/26.md

305 B

Wane ne zai ci, ya koshi, kuma ya yabi Yahweh?

Tsanantacce zai ci, ya koshi kuma wadanda suka nemi Yahweh zasu yabe shi.

Mene ne dukkan mazamnan duniya kuma dukkan iyalan al'ummai za su yi?

Dukkan mazamnan duniya zasu tuna su kuma juyo ga Yahweh kuma dukkan iyalan al'ummai zasu durkusa a gabanka.