ha_tq/psa/22/24.md

238 B

Yaushe Yahweh ke jin kuntattu?

Ya ji kuntacce a lokacin da yayi kira gare shi.

Ina ne Dauda zai yi yabo kuma ya cika wa'adinsa?

Zai yabi Yahweh a cikin babban taron jama'a kuma ya cika wa'adinsa a gaban wadanda suke tsoron Yahweh.