ha_tq/psa/22/22.md

346 B

Mene ne Dauda zai furta ga 'yan'umarsa kuma ina ne zai yabi Yahweh?

Zai furta sunar Yahweh ga yan'uwarsa kuma ya yabi shi a tsakiyar taruwar jama'a

Wane ne zai yabi, girmama, kuma ya tsaya cikin tsoron Yahweh?

Dukkan wadanda ke tsoron Yahweh, dukkan zuriyar Yakubu, kuma da dukkan Isra'ila su yabi, girmama, kuma su tsaya cikin tsoron sa.