ha_tq/psa/22/20.md

178 B

Daga mene ne Dauda yake su a kubutar da shi?

Yana so a kubutar da ransa daga takobi, ransa daga hannuwan karnukan daji, ƙahonni shanun daji, kuma a cece shi daga bakin zaki.