ha_tq/psa/22/18.md

173 B

Mene ne a ka yi wa tufafi da kuma ƙayar?

An rarraba tufafin kuma an jefa kuri'a a bisa ƙayar.

Mene ne Dauda ya roka a wurin Yahweh?

Ya roka Yahweh kada ya yi nisa.