ha_tq/psa/22/14.md

177 B

Yaya Dauda ya kwatanta kansa?

Ya ce an kwararo shi kamar ruwa, kuma dukkan kasusuwansa sun goce, zuciyarsa kamar kitse, karfinsa ya bushe, harshensa ya manne sama a bakinsa.