ha_tq/psa/22/09.md

148 B

Tun yaushe Dauda yake dogara ya Allah?

Dauda ya dogara ga Yahweh sa'ad da yake shan nono wurin mahaifiyarsa kuma tun daga mahaifar mahaifiyarsa.