ha_tq/psa/22/01.md

240 B

Mene ne Dauda yake tambayar Allah?

Dauda na tambaya don me Allah ya yashe shi, don me yayi nesa daga Dauda.

Mene ne Dauda ya kanyi da tsakar rana da kuma dare?

Dauda ya yi kuka da tsakar rana kuma da dare Dauda kuma bai yi shiru ba.