ha_tq/psa/21/09.md

179 B

Mene ne Yahweh zai yi wa abokan gabansa?

Zaya kona su, kuma za su cinyu fushin sa.

Mene ne Yahweh zai yi wa ya'yan abokan gabansa?

Za ya hallakar da ya'yansu da zuriyarsu.