ha_tq/psa/21/07.md

212 B

Don mene ne sarkin bai jijjigu ba?

Ba zai jijjigu ba domin ya dogara ga Yahweh ta wurin alkawarin amincin Madaukaki.

Wane ne hannun Yahweh zai kama?

Hannunsa zai kama dukkan abokan gaban da sun ki Yahweh.