ha_tq/psa/21/03.md

286 B

Mene ne Yahweh ya kawo wa sarkin kuma ya sanya bisa kansa?

Ya kawo wa sarkin albarku masu wadata kuma ya sanya bisa kansa kambi na tsabar zinariya.

Mene ne Yahweh ya ba wa sarkin bayan da sarkin ya tambaye shi?

Yahweh ya ba wa sarkin rai da kuma tsawon kwanaki har abada abadin.