ha_tq/psa/21/01.md

225 B

Da mene ne sarki ke farinciki?

Yana farinciki da karfin Yahweh da kuma cikin ceton da Yahweh ya tanada.

Mene ne Yahweh ya yi wa sarkin?

Yahweh ya biya wa sarkin bukatar zuciyarsa bai kuma hana masa rokon lebunansa ba.