ha_tq/psa/20/07.md

175 B

Da mene ne waɗansu ke dogara?

Wadansu sun dogara ga karusansu wasu kuma ga dawakansu.

Mene ne Dauda da mutanensa sunyi domin su sami nasara?

Sun kira Yahweh Allahnsu.