ha_tq/psa/20/05.md

173 B

A mene ne Dauda yace za su yi murna?

Dauda yace za su yi murna da ceton Yahweh.

Wane ne Dauda yace Yahweh zai kubutar?

Dauda ya san Yahweh zai kubutar da zababbunsa.