ha_tq/psa/19/01.md

237 B

Mene ne sammai ke bayyanawa kuma sararin sama ke sa ya zama sannane?

Sammai na bayyana daukakar Allah kuma sararin sama na bayyana ayyukan hannunwansa.

Mene ne maganar da a ka fitar ke nunawa?

Maganar da a ka fitar na nuna ilimi.