ha_tq/psa/18/50.md

139 B

Ma wane ne Yahweh yake nuna amintaccen alkawarinsa?

Yana nuna amintaccen alkawarinsa ga wanda ya zaba, ga Dauda da zuriyarsa har abada.