ha_tq/psa/18/27.md

191 B

Mene ne Yahweh ya yi wahalallun mutane?

Ya cece raunannun mutane.

Mene ne Yahweh yayi wa masu girmankai, da suka daga idanunsu?

Ya kasƙantar da masu girman kai da suka daga idanunsu.