ha_tq/psa/17/13.md

470 B

Mene ne Dauda ya roki Yahweh ya yi wa abokan ganasa?

Ya roƙi Yahweh ya tashi, ya kai tari wa abokan gabansa kuma ya jefar da su a kasa a kan fuskokinsu

Daga hannun waye ne Dauda yake rokan Yahweh ya cece shi?

Yana rokan Yahweh ya cece daga mutanen wannan duniya wadanda arzikin a cikin wannan rayuwa ne kaɗai.

Yaya Yahweh zai tanada wa waɗanda yake kauna?

Yahweh zai cika su da arziki kuma za su zama da 'ya'ya dayawa wanda zasu bar wadatarsu ga 'ya'yansu