ha_tq/psa/17/08.md

322 B

Yaya Dauda ya kwatanta hanyoyi da Allah yake tsare shi daga mugayen abokan gaba da suka zarge shi?

Allah zai tsare Dauda kamar kwayar idanunsa ta wurin boye Dauda a karkashin inuwar fukafukin Allah.

Yaya Dauda ya kwatanta abokan gabansa?

Yace abokan gabarsa basu jin tausayin kowa, bakunansu na magana da fahariya.