ha_tq/psa/17/06.md

311 B

Don mene ne Dauda ya kira Allah?

Dauda na kiran Allah domin Allah na amsa masa.

Mene ne Dauda ya roki Allah ya nuna mai?

Ya roki Allah ya nuna mai alkawarinsa mai amince a hanya mai kyau.

Waye ne Allah ya ceca da hannun damarsa?

Yana ceton wadanda suna neman mafaka a gare shi daga wurin maƙiyansa.