ha_tq/psa/17/03.md

152 B

Mene ne zai faru da Dauda idan Yahweh ya je masa da dare?

Yahweh zai tsarkakeshi kuma ba za a sami shirin wata mugunta ba ko bakinsa yayi wata sabo.